ဒွန်မာတာကာဝိုင်၊ တားမြစ် yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!
Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba။ Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci။
Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.
- Ki bashi abinci a baki
- Ki bashi ruwa yasha
- Idan ya dawo daga ရုံး/kasuwa ki tarbeshi၊ ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi
- Ki kai masa ruwan wanka
- Kikuma cuda masa bayansa
- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai
- Ki kwantar masa da hankali
- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki
- Ki kasance mai damuwa dashi a koda lajhe
- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi
- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa
- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama' yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya။
Domin samu cikakken bayani sauke wannan app sannan kayi အဆင့် nasa
Mungode
'Yar uwa da xaki gane, wadanan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.
အလ္လာဟ်အရှင်မြတ် အာမင်!!